Connect with us

Audio

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

Published

on

[[Audio]] Jawabin Sarkin Kano akan Shigar Malamai Siyasa

 

Maimartaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi || yayi bayani mai muhimmanci a safiyar jiya jumu’a 15-02-2019 a yayin gabatar da addu’ar zaman lafiya wadda yake jagoranta kowane mako a babban masallacin jumu’a na garin Kano

 

“Ba’a Hana Mutum Ra’ayi ba, Kowa Yana da Ra’ayinsa, amman kada ku Shigar da Kanku Cikin Siyasa,

Malamai Su Hau Kan Mumbari ko Hakimai su Tara Jama’a ace a zabi wanannan jam’iyya ko waccan ba aikinmu bane.”

 

“Ka futo akan Minbari ko Gidan Radio ko Gidan Talabijin shine ya kawo Malamai suna magana ‘yan siyasa suna magana, Martabar da Allah yayi muku na Malamai da Sarautar nan kada mu rinag shigar da ita inda wani zai zagemu, ko ya shiga cikin mutuncinku wannan fagensune.”

 

“Kwanakin can baya munyi magana mukace in za’a zabi shugabanni a zabi mai ilimi, ‘yan jarida sukace Sarkin Kano yace kar a zabi wani dan takara don bashi da Certificate, Ni ban san maganar Certifucate ba kuma maganar ilimi nayi.”

 

Sannan Mai Martaba Sarki ya ja hankalin ‘Yan Siyasa dangane da haifar da Sara a Suka a yayin Kamfen, da kuma munanan kalamai da ‘yan siyasa keyi, indai Sarkin yace wannan ba komai bane sai warware addu’o’in zaman lafiya da Sarkin ke jagoranta.

 

Sannan ya nemi da a gurfanar da duk ‘yan siyasar da sukayi kira kan a zubda jinin al’umma a gaban hukuma.

 

A karshe Mai Martaba Sarkin yayi jan hankali sosai dangane da wannan zabe dake karatomu.

 

SHIGA NAN DOMIN SAUKE CIKAKKIYAR MAGANAR A WAYARKA

 

Basheer Sharfadi

Young Journalist

16-02-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
February 2019
M T W T F S S
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!