Connect with us

Enlightment

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

Published

on

[[Ka Kiyaye]] Laifuka da Hukuncinsu a Ranar Zabe

Wadannan jerin wasu daga cikin laifuka ne da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC tace ko kusa ko a nesa ba zata taba lamunta ba, ga duk wanda ya kuskura ya jefa kansa cikunsu.

Domin mu gudu tare mu kuma tsira tare ya sanya zan rubuto muku su a takaice kamar haka:-

 1. Wanda ya sayi ko ga Siyar da katin zabe zai fuskanci hukuncin biyan kudi Naira Dubu Dari Biyar N500,000 ko daurin shekara biyu 2 a gidan Dan Kande.

 2. Yin amfani da katin wani, ko bayyana kanka a matsayin wani jami’in zabe wanda ba shi ba – za’a cafke mutum nan take za kuma a tafi dashi sannan ya fuskanci shari’a da dokar kasa ta sanya ka masu yin basaja da sunan wani.

 3. Satar wasu kayan zabe, ko kayan tabbatar da tsaro a wurin zabe – mutum zai fuskanci biyan Dubu Dari Biyar N500,000 ko shekara daya 1 a gidan Dan Kande

 4. Yin leke ko Dage kan sai ka gano wane dan takara mai zabe ya dangwalawa – mutum zai fuskanci biyan kudi har duba Dari N100,000 ko dauri na tsawon wata shida 6 a gidan Dan Kande.

 5. wurin zabe – mutum zai fuskanci biyan Dubu Dari Biyar N500,000 ko shekara daya 1 a gidan Dan Kande

 6. Wanda bashi da register yayi zabe ko kokarin yin zabe – mutum zai fuskanci biyan kudi har duba Dari N100,000 ko dauri na tsawon wata shida 6 a gidan Dan Kande.

 7. Saba doka, tayar da hayaniya ko ingiza wasu su tada tarzoma – mutum zai fuskanci biyan Dubu Dari Biyar N500,000 ko zaman shekara guda a gidan Dan Kande.

 8. Yin tallan dan takara cikin tsawon Mita 30 da akwatin zabe – biyan Dubu Dari 100,000 ko zaman wata shida 6 a gidan Dan Kande.

 9. Lalata kayan zabe – mutum zai fuskanci daurin shekara guda a gidan Dan Kande

 10. Yin zabe ga wanda bai kai shekarun zabe ba, ko kuma yin zabe sau biyu – Mutum zai fuskanci biyan dubu dari biyar N500,000 ko daurin shekara guda, ko kuma duka gabaki daya.

Fatan za’a kiyaye.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategists.
11-02-2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
February 2019
M T W T F S S
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!