Connect with us

Facebook

[[Cigaba]] Yadda Zaka Goge Message din da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook

Published

on

[[Cigaba]] Yadda Zaka Goge Message din da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook

 

A cigaba da sauye-sauyen da kamfanin facebook keyi a yanzu haka sun samar da sabon tsari wanda zai baka damar ka goge wani sako da ka turawa wani koda kuwa yaga wannan sakon.

 

A baya dai idan ka turawa mutum sako a facebook to babu damar ka goge domin kuwa koda ka goge to shi yana da nasa kwafi din wanda ba zai tafi ba sai dai in shine ya goge, a yanzu facebook sun samar da wannan tsari da kuma wata ka’ida da suka sanya masa.

 

Yadda Zaka Goge Sakon da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook:

Idan ka turawa wani sako ta inbox kuma sai kake son ka goge sakon kada ya gani ko kuma bayan ya gani, to sai ka danne kan sakon zai baka wajen “remove” sai ka shiga zai baka zabi kamar haka “remove for me” da kuma “remove for everyone” sai ka zabi “remove for everyone” shikenan zai goge sakon daga inbox din wand aka turawa.

 

Ka’ida:

Kana da damar ka goge sakone cikin Mintuna 10 kacal da tura sakon, idan sako ya haura mintuna 10 to babu damar ka gogeshi.

 

Idan kaga babu wajen remove a naka to kayi updating messenger dinka.

 

Mungode da ka tsaya ka karanta wannan bayani a shafin mu.

Rubutuka Masu Alaka:

YADDA ZAKAYI POSTING A FACEBOOK, INSTAGRAM DA TWITTER A LOKACI GUDA

YADDA ZAKA GANO BAYANANKA DA FACEBOOK SUKE DIBA

YADDA ZA’A FARA BIYAN MASU DORA VIDEO A FACEBOOK KUDI

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists.

10-02-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
February 2019
M T W T F S S
« Jan   Mar »
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!