Connect with us

Blogging

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

Published

on

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging.

 

Shiga nan domin karanta ma’anar sana’ar Blogging.

 

A takaice: a wannan taron zamu koyar da yadda ake shiga sana’ar Blogging tun daga mataki na farko da hanyoyin da mutum zai samu kudin shiga ta sana’ar.

Zaka koyi yadda ake siyayya ta internet d.s.

Bayan kammalawa mutum zai mallaki shafinsa na internet sannan zai mallaki email na musamman kamar dai nawan nan info@sharfadi.com kaima zaka mallaki naka da sunan shafin da ka mallaka.

 

Sharuda:

 1. Ya zama kana yin WhatsApp
 2. Ka tanadi Data Mai Kyau
 3. Wayarka bata da matsala wajen browsing
 4. Ka tanadi Network (Data) mai kyau
 5. Dole ne ka bada himma a dukkan lokutan da za’a gabatar da lectures.
 6. Ka shirya jurewa dukkan assignment da ake bayarwa.
 7. Bayan kudin register zaka tanadi N1,000 wadda za’a nuna maka yadda zaka mallaki shafin da kanka.

 

AKWAI WASU KA’IDOJIN DA SU KUMA SUN SHAFI WADANDA SUKAYI REGISTER NE DAGA BAYA ZAMU SANAR MUSU

 

Lokaci da Rana: Za’a sanar da wadanda sukayi register da zarar an kammala register.

 

Yadda Ake Yin Register:

 1. Kudin Register N1,000
 2. Shiga nan domin yin Register
 3. Idan ba zaka iya yin Online Payment ba zaka iya biya ta Bank Transfer ta wannan Account din:- 2107251279 Bashir Sani Abubakar, UBA Bank.

 

Ga wanda yayi Online Payment nan take zai samu sako ta email dinsa, bayan wannan zai kara samun sako cikin awanni 24 idan kuma mutum bai samu ba sai ya tuntubemu.

 

Ga wanda yayi Bank Transfer sai ya aiko mana da sakon suna da lambar account dinsa da kuma email dinsa.

 

Hanyoyin tuntubarmu sune kamar haka:

Email: info@sharfadi.com

Call & WhatsApp: 09035830253

 

Kayi Register Yanzu, akwai adadin da muke bukata kamar yadda mukayi a na farko, kuma yana cika zamu gimtse.

 

Basheer Sharfadi

Social Media Strategists

Arewa Bloggers Chamber.

28-01-2019.

Rubutuka Masu Alaka:

Abubuwa 7 Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Sana’a Blogging

Dan Nigeria Ya Gina Gidan Miliyan 50 da Sana’ar Blogging

Hanyoyi 18 da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!