Connect with us

Instagram

[Instagram] Yadda Zakayi Posting a Account sama da guda daya a lokaci Guda

Published

on

[Instagram] Yadda Zakayi Posting a Account sama da guda daya a lokaci Guda

Dandalin sada zumunta na Instagram ya kawo wani sabon tsari wanda zai baiwa wanda yake da account sama da guda daya a Instagram din damar yin posting a duk account din da yake dasu a lokaci guda ba tare da sai yayi log out ya sake shiga wani account din ba.

Kamar yadda kuka sani idan kana da account sama da guda daya a Instagram to duka zaka iya saving dinsu akan app guda idan kana son shiga kawai sai kayi log out kana zuwa kuma zai kawo maka daya account din sai ka shiga.

Rubutuka Masu Alaka:

Hanyoyi 10 da Zaka Samu Followers a Instagram

Tsarin Kasuwancin Instagram for Business

To a yanzu idan kazoo yin posting a Instagram kamar yadda yake baka dama ka zabin cewa kana son yin sharing zuwa facebook d.s haka zai baka dama ka zabi “Post to Other Account” wanda nan ne zai nuna maka  sauran account din suma kawai zabar account din da kake so shima post din yaje zakayi shikenan kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa.

Sai dai wannan tsarin baya aiki sai a sabon Instagram don haka sai mutum ya hanzarta yayi updating.

 

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

January, 2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!