[Sabo da Kaza] YouTube Ya cire damar yin sharing kai tsaye zuwa Twitter

[Sabo da Kaza] YouTube Ya cire damar yin sharing kai tsaye zuwa Twitter

Dandalin sada zumunta na YouTube ya cire damar yin sharing zuwa ga twitter ko Google Plus kai tsaye, a da dai idan kayi posting video a YouTube zai baka dama kayi sharing din post mai kunshe da link din videonka zuwa twitter ko google plus cikin sauki, tamkar yadda kake yin sharing post a facebook.

Dandalin YouTube yace ya gano a yanzu wancan tsarin bashi da tasiri da kuma gamsarwa ga al’umma a maimakon hakan bari ya rabu da kai kajeka tsara kayi posting da kanka a don haka ya cire maka waccan damar ta yin sharing.

Allah ya kyauta.

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

January, 2019.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Samu Kudi ta YouTube

Shafin YouTube Ya Kaddamar da Tsarin Story a Shafin

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!