Connect with us

Facebook

[Wata Sabuwa] Babu Wanda Za’a Kara Sakawa a Group ba tare da Amincewarsa ba –Facebook

Published

on

[Wata Sabuwa] Babu Wanda Za’a Kara Sakawa a Group ba tare da Amincewarsa ba –Facebook

A cigaba da sauye-sauye da kamfanin facebook keyi yanzu haka tuni kamfanin yayi maganin matsalar nan da jama’a da dama ke fama da ita ta haka kawai kaga anyi adding dinka acikin Group ab tare da izninka ba.

A maimakon hakan kamfanin facebook sun samar da sabon tsari wanda indai ba kaine ka shiga group dinba to ko mutum yayi adding dinka zai kasance sun turo maka gayyat a (invitation) wanda har sai ka amince shine zaka shiga cikin group din.

Wannan dai ba karamin cigaba bane facebook din yazo shi.

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

January, 2019.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Zaka Gano Bayananka da Google da Facebook ke Diba

Laifine ka Siyar da Group ko Shafinka ba Tare da Izninmu ba -Facebook

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!