Connect with us

Facebook

[Sabon Salo] Yadda Zakayi Posting a Facebook, Instagram da Twitter a lokaci guda

Published

on

[Sabon Salo] Yadda Zakayi Posting a Facebook, Instagram da Twitter a lokaci guda

A cigaba da sauye-sauyen da kamfanin facebook keyi a yanzu haka ya kawo sabon tsari da zai baiwa mutum damar yin posting a Instagram daga kan shafinsa na facebook.

A baya dai sai dai kayi posting daga Instagram ya taho facebook amman a yanzu wannan ta kare domin kuwa da wannan tsarin yana nufin mutum zaiyi posting a facebook Instagram da Twitter a lokaci daya, domin kuwa abinda zakayi shine ka tabbatar ka hade facebook dinka da twitter ta yadda duk sanda kayi posting zai tafi twitter.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Ake Dora Audio a Instagram

Hanyoyi 20 da Zaka Bunkasa Kasuwancinka ta Instagram

Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video a Facebook Kudi

To daga nan facebook sun gama maka aiki domin yin posting a Instagram daga facebook yadda zakayi shine, idan kazo yin posting a facebook zakaga ya baka dama ka zabi story to a kasan story zaka ga Instagram Post sai ka zaba shikenan kana danna Post zai tafi duka wuraren kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa.

A wani cigaban kuma idan kazo yin posting da rubutu a facebook to zai kawo maka hotunanka na Instagram yace idan kana so ka zabi wanda zakayi post dashi a facebook din.

Sai dai duka wannan tsarin na yiwuwa ne akan sabon application na facebook din.

 

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

January, 2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!