Connect with us

Blogging

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

[Blogging] Abubuwa 6 da Blogger zai kiyaye a yayin rubutunsa

Da yawa marubutan yanar gizo (internet) da ake kira (bloggers) kan tsaya cak suna jiran wata gaba ta yin rubutu akai, sai kum kaga wasu sunyi rubutun amman bai gamsar da jama’a ba saboda basu fito da abubuwan da yakamata su fito dashi ba, hakan yasa nayi duba a takaice akan wannan gaba na kawo wadannan hanyoyi guda 6 da bloggers zasu kiyaye a yayin rubutunsu.

Rubutuka Masu Alaka:

Abubuwa 7 da Yakamata ka sani kafin fara Blogging

[Blogging] Yadda Ake Saka Link a Post

  1. Idan ka samu wani gaba da kake son yin rubutu akai to ka dubeta da kyau ka fitar da bangarorinta, kayi has ashen duk wani abu da mai karatu zai kokarin tambaya akan gabar sai ka shigar da ita acikin rubutun ta yadda zaka samu gamsuwar mai karatu.
  2. Ka tsara jadawalin rubutukan da zaka dinga yi a kullum, ba wai ya zama kara zube ba, ya zama mutane suna sa ran suga rubutunka a zuciyarsu sun sanya ga gabar da suke sa ran gani.
  3. Ka dinga daukar gabar rubutu daga sharhi da kake samu daga mabiyanka, ma’ana idan masu karanta rubutunka suka bukaci bayani akan wata gaba to yana da kyau kayi nazari sannan ka rangada rubutu akia.
  4. Ka duba wani bangare akan abinda kafi maida hankali kayi rubutu akan mutanen dake da alaka da wannan misali com ta maida hankali akan yana gizo da Social Media sai muka ga irin yadda Fauziyya D. Sulaiman take ceton rayukan al’umma ta facebook sai mukayi rubutu akai, yanzu duk wani mabiyin Fauziyya zai so ya karanta wannan bayanin, kuma muna sa ran daga nan zai cigaba da bibiyar shafinmu.
  5. Kayi amfani da kalmomi marasa tsauri wanda kowa zai iya gane bayaninka, sannan ka kula sosai da doka da ka’idojin rubutu.
  6. Kayi kokarin tsayawa akan abinda kake bayani kada ya zama kana cikin bayanin wani abu kuma sai a saki layi a dauki wani dogon bayani daban, idan akwai bukatar shigo da wata magana to ka kawota a takaice ko kuma kawo link na inda mutum zaije ya karanta ta.

 

Allah ya taimaka.

 

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

January, 2019.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!