Connect with us

Enlightment

[Shiga Ka Karanta] Abubuwan da ‘Yan Social Media Social Media Zasu Kiyaye a Yayin Zaben Wata Mai Zuwa

Published

on

Abubuwan da ‘Yan Social Media Social Media Zasu Kiyaye a Yayin Zaben Wata Mai Zuwa

Saboda karatowar zaben shekarar 2019 ya sanya ni yin wannan rubutun domin tunasar da ‘yan uwana masu amfani da social media, gudun kar azo wasu na murnar cin zabe kai kuma kana can kana amsa tambayoyin jami’an tsaro, ko kuma ta kai mutum ga cin sarka.

Rubutuka Masu Alaka:

Abubuwan Dake Hana Finger Print Dinka Aiki A Wurin Zabe

Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Domin Karbar Katin Zabenka

  1. Dan social media ya kaucewa yin tallan wani dan takara a ranar zabe, kamar yadda idan kun lura dukkan kafafan yada labarai basa sanya tallan kowa a ranar zabe, yin haka zai taimaka wajen barin jama’a su zabi abinda suke so ba tare da jefa musu wani kokonto ba.

  2. Kirkirar Sakamakon Zabe:- Kada ka kuskura ka kawo sakamakon zabe mara inganci, a watannin baya hukumar zabe INEC ta gudanar da zaben cike gurbi da na wasu gwamnoni a wasu jihohi, idan kun lura an samu masu yada sakamakon karya sosai a dinga turawa a facebook da WhatsApp wanda hakan ya dinga kawowa jama’a kokonto.

A nan ma jama’armu da dama sukan fada irin wannan halin inda zaka samu ‘yan social media na siyasa sukan hada sakamako suce ga sakamakon mazabar Honourable wane wanda kuma wani ba gaskiya bane.

  1. Idan ya zama dole sai ka kawo sakamon zaben to ka dinga fadar daga inda ka samo, ko kumaka dinga nadir bayanin baturen zaben kana sakawa idan har kai ba jami’in labarai bane.

  2. Kaucewa Kawo Bayanan Tunzura Jama’a:- a matsayinka na dan social media a ranar zabe kada ka kuskura ka tunzura jama’a ta hanyar yada bayanan an cuci su wane ko anyi magudi wuri kaza, ko ana rigima a wuri kaza, a maimakon hakan idan kaga wani abu da bai dace ba kana iya nada ka kuma mika shi ga wadanda ya dace.

Kawo irin wadannan bayanan na iya haifar da mummunar rashin zaman lafiya wanda mutum zai iya zamowa silar hakan.

‘Yan uwana MATASA mu hada hannu da hukumomin kasarmu domin tabbatar da sahihin zabe mai Inganci.
Rubutu na gaba zan kawo muku yadda zaku iya aikawa da hukumar zabe sakon halin da ake ciki a yankunan kunanku kai tsaye ta wayoyinku a ranar zabe.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategists.
14-01-2019.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!