Connect with us

Event

[Kayi Register Yanzu] Taron Horaswa Akan Yadda Zaka Fara Samun Kudi Ta YouTube

Published

on

Yadda Zaka Fara Samun Kudi Ta YouTube

Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya wani taron horaswa na musamman akan Yadda Ake Amfani da kuma Yadda ake samun kudi ta dandalin YouTube.

Abubuwan Da Za’a Koyar Sun Hada Da:
1. Yadda ake mallakar/bude Channel a YouTube
2. Yadda ake amfani da YouTube
3. Hanyoyin da ake samun Subscribers a YouTube
4. Yadda ake gyara video ta wayar salula.
5. Yadda ake neman kudi ta YouTube
6. Yadda ake neman kudi ta YouTube ta wayar salula.

Abubuwan da ake bukata ga mai son yin register:
1. Waya/Computer
2. Gmail Account
3. Network/Data Mai Kyau.
4. Ya zama kana yin WhatsApp

Yanzu damace da zamu dinga cin moriyar Data da muke batawa ba tare da cin riba ba.

Za’a Gabatar da wannan taro Online Za’a sanar da duk wanda yayi register.

Domin yin register sai ka shiga wannan link din:-

Kudin Yin Register N500 Kacal.

Wanda yayi register online sai ya cigaba da duba email dinsa.

Idan ba zaka iya yin Online Payments ba zaka iya yin Bank Transfer ta wannan account din:-
Account Number: 2107251279
Account Name: Bashir Sani Abubakar
Bank Name: UBA Bank

Duk wanda yayi Bank Transfer sai ya tura mana sunan account din da ya turo kudin da lambar ta WhatsApp a wannan lambar 09035830253

Wanda yayi register online bai samu sakonmu cikin a wanni 28 ba to sai ya tuntubemu ta WhatsApp.

Kayi register yanzu kafin adadin da ake bukata ya cika.

Mungode.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
January, 2019.

 

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Ake Samun Kudi Ta YouTube

Yadda Ake Sauke Video Daga YouTube

Audio Yadda Ake Samun Kudi Ta Facebook

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Note: Fasaha Radio tana aiki tsawon awanni 24 domin wayar da kan al'umma akan yadda ake amfani da fasahar zamani.

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
January 2019
M T W T F S S
« Dec   Feb »
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!