[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto

[[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto Shirin Sakwkwatawa Kwallahiya na tashar Vision FM Sokoto ya tattauna da Shugabannin Social Media na Jam’iyyun APC da PDP da kuma Shugaban cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan yanar gizo ta Sharfadi.com akan hakikanin abinda yake faruwa da ‘yan social median kalubale da kuma inda yakamata a dosa. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka   Shirye-Shirye Masu Alaka: Social Media da Kasuwancin Internet -Sharfadi Arewa Radio 22-01-2019 DITV Alheri Radio Zaria Interview 16-12-2018 003 Make Money on Facebook 25-10-2018 -Express Radio Kano Facebook Comments

Facebook Comments

View More [[Siyasa Bada Gaba Ba]] Yadda aka Hada ‘Yan Social Media na APC da PDP a Vision FM Sokoto
Basheer Sharfadi on Express Radio Kano

[[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi

Shirin Computer a Saukake na yau Alhamis 31-01-2019 na Express Radio Kano 90.3 FM. A yau mun tattauna dangane da Kasuwancin Yanar Gizo. Shiga nan domin yin downloading akan wayarka Sauke Wasu Shirye-Shiryen da Basheer Sharfadi Ya Gabatar: 001 Computer Virus -Express Radio 29-11-2018 002 Computer Virus Express Radio 07-12-2018 003 Make Money on Facebook 25-10-2018 -Express Radio Kano 004 Menene ATM da Yadda Zaka Kareshi Sharfadi -Express Radio 005 ‘Yan Damfarar Yanar Gizo Sharfadi -Express Radio Kano 006 Tsarin Kasuwancin Facebook for Business 007 Computer a Saukake 24-01-2019 -Sharfadi Express Radio Social Media da Kasuwancin Internet -Sharfadi Arewa Radio 22-01-2019 Social Media -Sharfadi Radio Kano FM DITV Alheri Radio Zaria Interview 16-12-2018 Facebook…

Facebook Comments

View More [[Express Radio]] Kasuwanci da Neman Kudi ta Yanar Gizo -Basheer Sharfadi

[Fasaha] Maraya dan aji Shida (6) Firamare dake sana’ar gyaran kwan Lantarki a Kano

[[Hikima Kashin Kwance]] Maraya dan aji Shida (6) Firamare dake sana’ar gyaran kwan Lantarki   Muhd Aliyu Dan unguwar Sharada a birnin Kano wanda a yanzu haka yake aji Shida (6) a makarantar Firamare inda yake sana’ar bi wuri-wuri lungu-lungu da sako-sako na birnin Kano yana cewa akwai mai gyaran kwai domin ya gyara masa a biyashi, da wannan yake daukar nauyin kansa da kuma tallafawa mahaifiyarsa. A tattaunawarsa da Basheer Sharfadi ya bayyana yadda ya faro wannan sana’ar da kuma irin yadda ya yake hada makarantun Boko dana Addini da kuma sana’ar tasa ba tare da daya ya cutar da wani ba.   Ya kuma bayyana irin kalubalen da…

Facebook Comments

View More [Fasaha] Maraya dan aji Shida (6) Firamare dake sana’ar gyaran kwan Lantarki a Kano

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging.   Shiga nan domin karanta ma’anar sana’ar Blogging.   A takaice: a wannan taron zamu koyar da yadda ake shiga sana’ar Blogging tun daga mataki na farko da hanyoyin da mutum zai samu kudin shiga ta sana’ar. Zaka koyi yadda ake siyayya ta internet d.s. Bayan kammalawa mutum zai mallaki shafinsa na internet sannan zai mallaki email na musamman kamar dai nawan nan info@sharfadi.com kaima zaka mallaki naka da sunan shafin da ka mallaka.   Sharuda: Ya zama kana yin WhatsApp Ka tanadi Data Mai Kyau Wayarka bata da matsala wajen browsing Ka tanadi Network (Data) mai kyau Dole…

Facebook Comments

View More [[Kayi Register Yanzu]] Taron Bada Horo Ga Masu Sha’awar Sana’ar Blogging

[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Abin takaici ne yadda ‘yan arewa muke da tarin dubban marubuta na harshen Hausa amma ace kullum sai kara samun koma baya sukeyi maimakon suyi gaba, musamman tasgaron da suka samu na rashin tafiya da zamani, a baya tilas ne ka buga littafi a takarda sannan ka sayar dashi littafinka ya karbu, amman yanzu abin ba haka yake ba. Zaka rubuta ka wallafa littafi kuma ya yadu ko ka siyar ba tare da kayi shi a bugun takarda ba, dukkanku kun sani yanzu muna cikin zamanin da cigaba ke kara hauhawa wanda kuma in baka bishi ba to tilas a barka da sallallami! Yau a Nigeria manyan shafukan da suke hada-hadar…

Facebook Comments

View More [Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet Rubutuka Masu Alaka: Ma’anar Kasuwancin Yanar Gizo da Rabe-Rabensa Kasuwanci da Samun Kudi ta Yanar Gizo Facebook Marketing: – hanya ta farko shine mutum ya shiga harkar cinikayya da tallace-tallace ta facebook. Freelancing: – shine tsarin da zakayi wani aiki a biyaka, wannan sana’ar ana yinta kamar mutum yayi rubutu, fassara, editing ko wani abu da kake da kwarewa akan sa a biyaka, daga cikin manyan wuraren da ake wannan sana’ar akwai shafin Fiverr Email Marketing: – shine tsarin kasuwanci da tallace-tallace wadda ake yinsa ta email. Instagram for Business: – shima tsarin kasuwancin Instagram iri daya ne da…

Facebook Comments

View More Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

[Sabo da Kaza] YouTube Ya cire damar yin sharing kai tsaye zuwa Twitter

[Sabo da Kaza] YouTube Ya cire damar yin sharing kai tsaye zuwa Twitter Dandalin sada zumunta na YouTube ya cire damar yin sharing zuwa ga twitter ko Google Plus kai tsaye, a da dai idan kayi posting video a YouTube zai baka dama kayi sharing din post mai kunshe da link din videonka zuwa twitter ko google plus cikin sauki, tamkar yadda kake yin sharing post a facebook. Dandalin YouTube yace ya gano a yanzu wancan tsarin bashi da tasiri da kuma gamsarwa ga al’umma a maimakon hakan bari ya rabu da kai kajeka tsara kayi posting da kanka a don haka ya cire maka waccan damar ta yin sharing.…

Facebook Comments

View More [Sabo da Kaza] YouTube Ya cire damar yin sharing kai tsaye zuwa Twitter

[Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi

Tattaunawar da shirin zubeban Kwarya na ranar Talata 22-01-2019 wanda Bashir Sarki Abdulkadir ya tattauna da Basheer Sharfadi akan Social Media da kuma Kasuwanci ta Internet. Facebook Comments

Facebook Comments

View More [Radio Program] Social Media da Kasuwancin Internet -Arewa Radio 93.1 Kano -Sharfadi
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!