Connect with us

Online Business

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

Published

on

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

Shekarar 2019 ta karato gab tana buga mana kofa.

Dan uwa & ‘Yar uwa kuna burin shiga a dama daku a kasuwanci ta Social Media?

Na san duk kanku kuna so to ga wasu gingima-gingiman matsaloli da masu kasuwancin social media ke fuskanta da kuma yadda zaku kauce musu.

Rubutuka Masu Alaka:

Menene Kasuwancin Yanar Gizo?

Abubuwa 6 Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Kasuwancin Ta Social Media

 1. Baka San Me Zakayi Ba: Kana bukatar ka san abinda kake son yi kafin ka fara tunanin yaya za’ayi kayi, kowa daga cikin mu yana son ya shiga duk wasu social media kowa yana yin Facebook, Twitter, Instagram, d.s amman idan ka tambayi mutum me yasa yake yi amsar mafi yawa itace “saboda kowa yana yi”
  Abokina/Kawata yakamata ku sani dole sai ka fara sanin shin ina kake son zuwa kafin ka fara tafiya, rashin yin wannan tunanin ya sanya kullum muke wahalar banza a Social Networks tamkar Kare a Karofi Babu rini babu matsa!

 2. Na biyu baka san suwa yakamata ka nema ba!
  Na bude facebook saboda ina son na dinga wayar da kan matasa amman sai naje nayi ta adding din tsofaffin ko kuma ina siyar da kaya na ‘yan shekaru 22 sai naje nayi ta adding wadanda ba ‘yan wannan shekarun ba.
  Ko kuma ina siyar da kaya a kauyenmu ina son ‘yan kauyen su san ina siyarwa su dinga siya a wurina amman naje ina adding din Turawa ko ‘yan wata nahiyar daban.

 3. Bama Iya Bawa Kasuwancin mu isash-shen lokaci da yawa Hausawa da sun fara tallata kayansu a net ko fara kasuwancin internet sai su fara tunanin a nan take zasuyi kudi idan kuma suka ga ba haka ba to sai su gudu!
  Wannan ma babbar matsalace da muke fuskanta.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

[Online Business] Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

[Online Business] Ire-iren Kasuwancin Yanar Gizo

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.

Rubutuka Masu Alaka:

Abubuwa 20 Da Zasu Taimaka Maka Domin Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media

Yadda Tsarin Kasuwanci Da Samun Kudi Ta Internet Yake

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
December 2018
M T W T F S S
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
31  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!