Connect with us

Online Business

[Online Business] Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

Published

on

Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

Shin kana shirin fara kasuwanci ta Social Media? Ko kuma kana son kayi amfani da Social Media domin tallata sana’arka?
Ka shirya cin moriyar social media a shekarar 2019 mai zuwa?

Rubutuka Masu Alaka:

Menene Kasuwancin Yanar Gizo?

Hanyoyi 20 Da Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Instagram

Ire-iren Kasuwanci Yanar Gizo

A yau ina tafe da muhimman abubuwa shida da yakamata ka sani kafin fara kasuwancin social media.

 1. Tsari:- Dole kayi nazari domin tsara shin me zaka iya yi a social media wanda zai iya daukar hankalin jama’a? Misali Sharfadi.com ta maida hankali akan harkar internet da computer.

 2. Shiri:- Bayan tsari to dole ka shirya abinda zakayi misali zanyi magana akan internet, to ina so inyi rubutun (post), wannan rubutun shine kaya na (content) Ko kuma idan wani abun nake siyarwa to wannan abun shine kayana.

 3. Sanyawa:- Bayan ka tsara ka shirya abu na gaba shine sanya kayan naka Idan misali a facebook ne kayi posting dinsa, idan instagram ne shima haka d.s.

Rubutuka Masu Alaka:

Yadda Ake Samun Kudi Ta Internet

Yadda Zaka Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media

Ka San Masu Kasuwancin Damfara A Internet?

 1. Targeting:- Shine ka tsara wadanda kake son sakonka ya isar garesu misali ina siyar da Takalmi na ‘yan shekaru 22 to zan nemi iya masu wannan shekarun su gani, ko kuma kayan yara sai in nemi ‘yan shekaru irin na iyaye.
  Haka bayan shekaru ana iya tagging din Jinsi idan kayan maza ne ka tallatawa maza ko kuma na mata d.s.

 2. Bunkasawa:- Shine (promotion) a turance wato yadda zaka tallata kayanka ya samu jama’a sosai, irin wannan tsarin shine zaka biya kudi a tallata maka hajarka idan kayi post a wall dinka ana samun mutane 5 to idan kayi promotion zaka samu mutane 50 misali.

 3. Auna Riba: Bayan kabi wadancan matakan to abu na karshe kana bukatar ka dinga lissafawa shin wane irin tasiri ka samu a yanzu da kuma da a kasuwancinka.

Menene Kasuwancin Mini Importation?

*Duka wadannan abubuwa shida suna bukatar fadada bayani akansu, kuma InshaAllah wataran zamu fadada.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
December, 2018.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
December 2018
M T W T F S S
« Nov   Jan »
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
31  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!