Connect with us

Google

[Google] Ana Zargin Google Da Yin Batanci Ga Shugaban Amurka Donal Trump

[Wata Sabuwa] Ana Zargin Google Da Yin Batanci Ga Shugaban Amurka Donal Trump

Wani dan majalisar dokokin Amurka ya gabatar da korafi a gaban majalisar dokokin kasar dangane da yadda idan mutum yayi amfani da shafin Google (Matambayi baya bata) ya tambayi kalmar “Idiot” wawa ko sakarai a harshen Hausa sai Google din ya bashi amsa da hotunan shugaban kasar Amurka wato Donal Trump.

Wannan korafin ya sanya majalisar gayyatar shugaban kamfanin na GOOGLE Mr. Sundar Pichai kan ya bayyana a gabanta domin amsa tambayoyi akan wannan batu.

Hakan kuwa akayi sai dai Mr. Pichai ya bayyana cewa sufa ko kadan ba sune suka kar zomon ba, hassalima rataya kawai aka basu.

Domin kuwa ya bayyana cewa duk sanda mutum ya tambayi wani abu a shafinsu to ba sune suke dauko amsa su bashi ba, a’a kawai su shafinsu yana tattara bayanai ne da aka wallafa a shafukan internet masu alaka da abinda mutum ya tambaya.

Don haka su sam basu da hannu wajen bayyana hoton Mr. Trump a matsayin Sakarai.

Hausawa sukace gani ya kori ji kaima zaka iya gwadawa a wayarka ka binciki kalmar “idiot” a Google kaga amsar da zai baka.

Allah ya kyauta.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
17-12-2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
December 2018
M T W T F S S
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
31  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!