Connect with us

Online Business

[Fasaha] Yadda Zaka Yi Noma Ta Wayar Salula

Published

on

[Fasaha] Yadda Zaka Yi Noma Ta Wayar Salula

A Koma Gona!

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki na cigaban fasahar zamani wadda a turance ake kira da (Digital Era) zamanin da ake kokarin sauwake maka komai cikin sauki.

A yau muna tafe da bayani sabuwar fasaha kuma ‘yar Nigeria da zata baka damar yin sana’ar Noma tun daga gyaran gona, shuka iri, ban ruwa amma fa ta wayarka ta salula.

Bara na tsegumta muku wani abu ala bash-shi kwa fi fahimtar inda na dosa.

Yanzu fasahar da duniya ke jira shine yadda ina Kano kana Abuja zan iya aika maka da dandanon abinci, ko kamshin turare da makamantansu kamar yadda nake iya tura maka hotuna na a yanzu.

Menene Farm Crowdy?
Farm Crowdy wani application ne na waya wanda zai baka damar ganin gonaki da cikakken bayanin abubuwan da suka kunsa da girmansu, da kuma kudin zaka kashe wajen sarrafa ganar wanda in ka shiga har a gama a siyar ka zare kudinka da ribarsa ana yinsa ne ta wayar salula.

Abubuwan da zaka iya yi da Farm Crowdy sune:
1. Sanya kudi domin yin noma.
2. Gayyatar abokananka ciki wanda shima za’a dinga biyanka.
3. Zaka iya bin wasu manoman ta nan ka dinga ganin abubuwan da suke yi.
4. Zaka iya samun rahotonni na musamman akan harkar noma ciki harda irin tallafin da gwamnatoci ke baiwa manoma.

Yadda ake amfani da Farm Crowdy:
Bayan ka sauke application din wanda zaka iya samu a play store zaka yi register da email dinka, sannan zasu tura maka sakon email wanda zaka bi ta cikinsa ka karasa registration din, daga nan shikenan zaka fara amfani dashi.
App din yana da sauki wajen amfani sosai.
Kamfani ne Ingantacce mai sahalewa daga hukumomin kasa ya samar dashi.

Allah ya bada sa’a.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Fasaha] Bahaushe Ya Kirkiri Bokitin Dafa Ruwan Zafi Mai Amfani Da Wutar Lantarki

[Fasahar Zamani] Yadda Zaka Nemi Scholarships Ta Wayar Salula

[Fasaha] Menene True Caller Kuma Yaya ake Afani Dashi?

Basheer Sharfadi
Social Media Strategist.
05-12-2018.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
1 Comment

1 Comment

  1. Abdullahi I.nuhu

    December 15, 2018 at 8:04 pm

    Allah ya saka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
December 2018
M T W T F S S
« Nov   Jan »
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
31  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!