Connect with us

Instagram

[Instagram] Ma’anar Instagram for Business

Published

on

Tsarin Tallata Kasuwanci ta Shafin Instagram

{Shimfidace wannan daga cikin darasin da zamu fara InshaAllah na bada jimawa ba wanda ya tattara cikakken bayani dangane da talla da kuma kasuwanci ta dandalin Instagram}

Dandalin Instagram shima kamar sauran shafukan sada zumunta na Internet ana amfani dashi wajen tallata haja domin samun abokanan cinikayya, ta shafin Instagram zaka iya bunkasa kasuwancinka sai a biyo mu.

 

Kamar yadda nayi bayani a can baya shafin Instagram yana tarin al’umma har sama da Biliyan Guda dake amfani dashi, kuma mutane Miliyan Dari Biyar 500,000,000 daga ciki suna hawa shafin a kowacce rana, Mutane Miliyan Dari Hudu 400,000,000 daga cikin masu amfani da Instagram kuma suna duba Story a kullum.

Kashi 1/3 na masu duba Story a Instagram suna duba Story din tallan kayayyaki, a yayinda kasha 80% na masu amfani da Instagram suna Following din shafukan kasuwanci a dandalin.

Izuwa yanzu akwai account na tallata kasuwanci sama da Miliyan Ashirin da Biyar 25,000,000 a dandalin Instagram, sannan kashi 60% na masu amfani da Instagram suna bibiyar sabbin kayayyaki da ake wallafawa a dandalin.

Masu amfani da Instagram sama da Miliyan Dari Biyu 200,000,000 a kullum suna hawa Instagram sannan suyi searching din shafukan da suke tallan kayayyaki, sannan kashi 67% suna sha’awar suyi siyayya ta Instagram din, kai hatta Hash Tag da ake amfani dashi a Instagram kasha 70% na masu tallan kayayyaki ne.

 

Nan gaba kadan zamu fara wanna darasin a sabuwar makarantarmu da zamu kaddamar InshaAllah.

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[Instagram] Hanyoyi Biyar (5) da Zaka Tallata Kasuwancinka ta Instagram Story

[Online Business] Menene Kasuwancin eBook Marketing?

[Online Business] Abubuwa (20) Da Zasu Taimaka Maka Wajen Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media

[Facebook] Yadda Ake Amfani Da Tsarin Facebook For Business -Express Radio Kano

Basheer Sharfadi

Social Media Strategist.

05-12-2018.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Ku Saurari Fasaha Radio Kai Tsaye

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

  1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
  2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
  3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
  4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
December 2018
M T W T F S S
« Nov   Jan »
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
31  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!