[Facebook] Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video A Facebook Kudi

Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video A Facebook Kudi Dandalin sada zumunta na facebook ya sanar da sabon tsarin da zai fara aiki nan bada jimawa ba wanda zai dinga baiwa masu amfani da shafin dake dora video damar samun kudi dashi. Kamar yadda makamancin tsarin yake a dandalin YouTube idan mutum yana da mabiya (subscribers) 1,000 to zai nemi kulla alakar talla da sashen lura da tallace-tallace na Google wanda shine ke mallakar YouTube din idan kuma sun amince sai su fara sanya tallansu a videon ka kai kuma su dinga biyanka. To shima da Malam Facebook tuni ya shirya tsaf domin fara wannan tsarin kamar yadda ya…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video A Facebook Kudi

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

[Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu Shekarar 2019 ta karato gab tana buga mana kofa. Dan uwa & ‘Yar uwa kuna burin shiga a dama daku a kasuwanci ta Social Media? Na san duk kanku kuna so to ga wasu gingima-gingiman matsaloli da masu kasuwancin social media ke fuskanta da kuma yadda zaku kauce musu. Rubutuka Masu Alaka: Menene Kasuwancin Yanar Gizo? Abubuwa 6 Da Yakamata Ka Sani Kafin Fara Kasuwancin Ta Social Media Baka San Me Zakayi Ba: Kana bukatar ka san abinda kake son yi kafin ka fara tunanin yaya za’ayi kayi, kowa daga cikin mu…

Facebook Comments

View More [Online Business] Matsaloli Uku (3) Da Farin Shiga A Kasuwancin Social Media ke Fuskanta da Yadda Za’a Magancesu

[Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram

[Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram A cigaba da sauye-sauye da shafukan sadarwa na zamani ke yi Dandalin Instagram yazo da wani sabon salo wanda zai baiwa masu amfani dashi damar dora audio (sauti) a dandalin. A baya dai dandalin Instagram ya sahara ne da dora Video da kuma hotuna, amma yanzu abin ya sauya. Yadda Ake Dora Audio A Instagram Zaka yi amfani da wajen story dinka kamar yadda kuke gani a hoton dake kasa zai baka dama ka danna wannan alamar sauti da kuke gani, sai ka dauka duk audio din da kake so, followers dinka kuma zasu saurara. A wani cigaban kuma tuni aka fara yin…

Facebook Comments

View More [Instagram] Yadda Ake Dora Audio A Instagram

Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Karatu Ta Internet

Kana Son Kayi Karatu Ta Internet? Cibiyar bincike da wayar da kan al’umma akan internet ta Sharfadi.com ta shirya tsaf domin gabatar da taro na musamman akan yadda ake yin karatu ta internet. Za’a koyar da yadda ake karatu ta waya ko computer daga gida. Akwai makaranta da dama a duniya harda na kyauta da suke bada darasi a Internet. Rashin sani ne kawai ya sanya kaza ta kwana akan dami! Maimakon bata lokaci a Facebook, WhatsApp, d.s wannan zai taimaka maka ka kara samun experience sosai. Dalibin dake karatu a makaranta zai iya yin wani karatun ta yanar gizo mai alaka da naka haka malamin dake daukar wani darasi…

Facebook Comments

View More Taron Horaswa Kyauta Akan Yadda Ake Karatu Ta Internet

[Fasaha] Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita?

Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita? Menene Remita? Remita kamfanine mai zaman kansa na zirga-zirgar kudi aikawa da kuma karba ya fara aiki a shekarar 2005, remita yana da Iznin shiga bayanan kowane banki a Nigeria domin ya aika da kudi saboda amincewa da gwamnatin tarayya tayi dashi a matsayin abokin cinikayya tun lokacin da aka fara amfani da asusun bai daya (Treasury Single Account). Remita mallakar wani kamfani ne mai suna System Specs Company. wanda aka kafa a shekarar 1991. Su Waye Suke Amfani Da Remita? 1. Gwamnatin tarayya 2. Gwamnatin Jihar 3. Kamfanunuwa 4. Dai-daikun mutane. A takaice kowa zai iya shiga remita kamar yadda kowa…

Facebook Comments

View More [Fasaha] Menene Remita Kuma Yaya Ake Amfani Da Ita?

Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)

Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa) Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta saki katin zabe na wadanda sukayi a bana da kuma wadanda aka yi musu gyara a nasu. Yadda zaka duba katin zabenka domin ganin inda zaka karba: 1. Ka shiga wannan adireshin http://voters.inecnigeria.org/ 2. Kayi searching naka da temporary din da kake dashi 3. Zaka ga naka da inda zaka karaba. 4. Idan kaga naka zakayi printing takardar ko screenshot ka tafi dashi Inda zaka karbi katinka. Ga Wanda Yayi Katin Zabe Shima Yana Da Kyau Ya Shiga Ya Tantance Nasa Domin Idan Kana Da Katin Zabe Kuma Kayi Wannan…

Facebook Comments

View More Yadda Zaka Tantance Sannan Ka Karbi Katin Zabenka (Kowa Da Kowa)
Ghost Workers in Hausa

[Nigeria] Yadda Aka Bankado Ma’aikatan Bogi (Ghost Workers) Dubu Hamsin A Nigeria

Yadda Aka Bankado Ghost Workers Dubu Hamsin A Nigeria Menene Ghost Workers? Sune ma’aikacin da yake karbar albashi sama da guda daya, a shekarun baya a Nigeria misali mutum yana aiki a hukumar zabe to sai yaje wata hukumar ya nemi aiki kuma a bashi, baya zuwa amma ana biyansa wannan albashin sai ka samu mutum daya da albashin mutum uku, ya toshe gurinsu. Idan albashinka na ma’aikatar farko da kake kake aiki ya fito daga TSA Asusun Bai Daya na Gwamnatin Tarayya zuwa bankin ka sai Remita tayi copy din BVN dinka ta turawa gwamantin tarayya haka in na wata ma’aikatar yazo sai remita ta turawa gwamantin tarayya cewa…

Facebook Comments

View More [Nigeria] Yadda Aka Bankado Ma’aikatan Bogi (Ghost Workers) Dubu Hamsin A Nigeria

Menene BVN (Bank Verification Number)?

Menene BVN (Bank Verification Number)? Menene BVN? BVN itace lambar tantancewa ta banki lamba ce ta musamman wadda kowa irin tasa dabance babu yadda za’ayi ta wani tazo daya, Da BVN za’a iya gano account nawa mutum yake dashi kuma nawa ne acikin kowanne? Mai Martaba Sarkin Kano na yanzu da tsohuwar Ministar kudi Ngozi Uwela ne suka kawo wannan tsarin dashi da TSA sai dai gwamnati bata aiwatar da tsarin ba domin a lokacin BVN ba wajibi bane. A da zan iya bude account guda biyu ina da Miliyan Talatin daya in saka goma daya na saka ashirin idan ana zargina sai in bada guda daya a duba kudi…

Facebook Comments

View More Menene BVN (Bank Verification Number)?

Dan Iya Yayi Sati Guda A DSS Saboda Facebook

Zuwa Ga ‘Yan Uwana ‘Ya’yan Malam Talaka! Labarin Dan Iya A DSS Idan ka san babanka Gwaska ne ba sai ka karanta ba. Dan uwa da ‘yar uwa ‘ya’yan mai karas da dan mai yalo zalla! A wannan lokacin da zabe yake tahowa duk mun cika social media da zage-zagen ‘yan siyasar da basa iya yi mana komai. Ina son muyi tunani cewa Buhari da Atiku, Kwankwaso da Ganduje duk suna da ‘ya’ya amman ba’a ganinsu suna kare Iyayensu a Social Media ko kuma kai kafi su son Iyayensu? Ka tuno cewa kana da ‘yan uwa kuma suna sonka kaima na san kana son su, baza kaso ka jefasu cikin…

Facebook Comments

View More Dan Iya Yayi Sati Guda A DSS Saboda Facebook

[Nigeria] Katin Zabe Da Yadda Ake Yinsa

Katin Zabe Da Yadda Ake Yinsa Menene Katin Zabe? Katin Zabe (Voters Card) shine katin da zai baiwa duk wani dan Nigeria mai shekaru Sha Takwas (18) zuwa sama damar kada kuri’ar sa a matakan zaben Shugaban kasa, Gwamna, ‘Yan Majalisun jiha, tarayya da Dattijai, shugaban karamar hukuma da Kansiloli. Abubuwan Da Ake Yi Da Katin Zabe Baya ga yin zabe kuma ana amfani da katin zabe wajen register wani abu na hukumomi, ko bankuna da sauran duk wani abu da ake yi da Valid ID Card. Su Waye Ke Yin Katin Zabe? Hukumar zabe ta kasa itace ke da alhakin yiwa ‘yan kasa katin zabe. Ana Biyan Kudi Domin…

Facebook Comments

View More [Nigeria] Katin Zabe Da Yadda Ake Yinsa
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!