What is wi-fi mouse in Hausa

[Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF

[Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF

Menene Wifi Mouse?
Wi-Fi Mouse shine yadda zaka iya sarrafa computer dinka ta hanyar wayar ka ta hannu (Android ko Apple) a mazaunin mouse din computer, ko kuma keyboard, ko handle nayin game, ko kuma mayar da computer cikin wayarka.

Abubuwan Da Zaka Iya Yi Da Wi-Fi Mouse Sun Hada Da:

 1. Kunna audio dake kan computer tahanyar anfani da wayarka.
 2. Chanja audio,
 3. Kshe sauti, kara sauti da sauransu.
 4. Bude ko wacca irin folder, ko files a computer tahanyar anfani da wayarka.
 5. Yin amfani da keyboard din waya don yin typing a computer.
 6. Bude browser computer, batare da kayi anfani da mouse din computer ba.
 7. Yin anfani da wayarka a ma zaunin handle din game a computer.
 8. Anfani da wayarka wajan yin screenshot a computer.
 9. Kashe computer (shutdown) ta hanyar anfani da wayarka
 10. Duk wani abu da mouse da keyboard sukeyi itama wayarka zatayi.
 11. Zaka iya fita waje da wayarka, kuma kayi operating computer dake cikin daki.

Yaya ake saita Wifi Mouse?
Sai a rubutu na gaba.

SHIGA NAN DOMIN YIN DOWNLOADING LITTAFI MAI KUNSHE DA CIKAKKEN BAYANI AKAN WI-FI MOUSE

 

Muhammad CFRN
11/21/18
Cc: Basheer Sharfadi

RUBUTUKA MASU ALAKA:

[[Computer]] Ma’anar Computer, Da Tarihinta.

[[Computer]] Bangarorin Computer, Ire-Irenta, Bam-bamcin Desktop Da Kuma Laptop

[Computer] Power Point da Yadda ake Amfani Dashi

Mu Koyi Computer A Saukake 005 INA SO ZANYI RUBUTU A COMPUTER:

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

3 Replies to “[Computer] Menene Wi-Fi Mouse Kuma Yaya Ake Amfani Dashi? PDF”

 1. Wannan ilimin da ake Bawa mutane kyauta abun Alfahari ne Tabbas, babu wani Abu saidai muce kai Chairman BASHEER SHARFADI sakamakon ka na wajen Allah kuma muna addu’ah Allah ya kare ka ya yiwa Rayuwar ka da ta zuriyar ka Albarka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!