[Facebook] Yadda Zaka Rufe Lambar Wayarka Ko Email Babu Wanda Zai Ganta Sai Kai Kadai

013: YADDA ZAKA RUFE LAMBAR WAYAR KA KO EMAIL BABU WANDA ZAI IYA GANIN TA:- Wannan yana da muhimmanci musamman ga ‘yaya mata yadda zakuyi shine: kamar yadda mukayi bayani a matsala ta farko zaka shiga cikin profile din ka ta browser sai ka shiga “about” sai kaje can kasa wajen inda lambar ka take a gaba zaka ga an saka “edit” sai ka shiga zaka ga an saka “privacy” a gaban kuma zaka ga “public” sai ka shiga ka mayar dashi “only me” shikenan ka gama haka shima na email irin wannan salon ake bi.   RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Sauke Video Daga Facebook Zuwa Kan Wayarka [[Facebook]]…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Rufe Lambar Wayarka Ko Email Babu Wanda Zai Ganta Sai Kai Kadai

[Facebook] Yadda Zaka Tsare Bayananka na Facebook

014: YADDA AKE CANJA PRIVACY A FACEBOOK: Yadda zakayi shine idan ka hau facebook din sai kayi can kasa zaka ga “settings” kana shiga zaka ga “privacy” zasu baka damar canja abubuwa kamar haka: i. Wa yake da damar yaga postin din ka? ii. Wa yake da damar yaga pages da mutanen da kake following? iii. Abokanan ka, iv. Ranar haihuwar ka (idan ka rufe wannan ka huta da masu tunin birtday) v. Waye zai iya turo maka friend request? vi. Waye zai iya searching din ka ta lambar waya da email? vii. Shin zaka baiwa searching engine dama su sanya propile din ka? RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Gano…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Tsare Bayananka na Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Hana Ayi Tagging Dinka a Facebook

YADDA ZAKA HANA AYI TAGGING DIN KA A FACEBOOK:- Yadda zakayi shine idan ka shiga setting zaka ga “timeline and tagging” shi kuma idan ka shiga zaka samu damar yin abubuwa kamar haka: i. Ka rufe babu wanda zai iya yin posting a timeline din ka, ii. Ka sanya duk wanda yayi tagging din ka ba za’a ganshi a wall din ka ba har sai ka duba kayi “approving” sannan za’a ganshi a wall din ka, iii. Wa yake da damar ganin posting din da akayi tagging din ka? iv. Waye zai iya yin posting a wall din ka? RUBUTUKA MASU ALAKA: [[Facebook]] Amfani da Matsalolin Tagging a Facebook Yadda…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Hana Ayi Tagging Dinka a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Zabi Wadanda Kakeso Suga Posting Dinka a Facebook

YADDA ZAKA BADA DAMAR GANIN POSTING DA KUMA YI MAKA COMMENT:- A cikin setting din dai zaka ga “public post” sai ka shiga shi kuma nan zai baka dama kamar haka:- i. Ka zabi wanda zai iya following din ka, ii. Ka zabi wanda zai iya yin comment a kan post din ka, misali: iya friend din ka ko duk wani mai amfani da facebook? iii. Waye zai iya ganin propile info din ka? RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Sauke Video Daga Facebook Zuwa Kan Wayarka [[Facebook]] Yadda masu amfani da Email din Yahoo ke cikin hatsarin rasa account dinsu na Facebook [[Cigaba]] Yadda Zaka Goge Message din da Ka…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Zabi Wadanda Kakeso Suga Posting Dinka a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Canja Yare a Facebook

016: YADDA AKE CANJA YARE A FACEBOOK:- A yanzu dai zaka iya yin facebook da Hausa Fulatanci, Yarbanci ba wai turanci kadai ba, yadda zaka yi shine: ka shiga “settings” zaka ga “language” sai ka shiga zaka ga sauran yarukan kala-kala sai ka zabi wanda kake so. RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Sauke Video Daga Facebook Zuwa Kan Wayarka [[Facebook]] Yadda masu amfani da Email din Yahoo ke cikin hatsarin rasa account dinsu na Facebook [[Cigaba]] Yadda Zaka Goge Message din da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook [Sabon Salo] Yadda Zakayi Posting a Facebook, Instagram da Twitter a lokaci guda [Cigaba] Yadda Zaka Bude Account Din Banki Ta…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Canja Yare a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Tsayar da Samun Notification daga Facebook

016: YADDA ZAKA RUFE SAMUN NOTIFICATION A FACEBOOK:- A nan ina magana ne akan notification kamar na “event” da kuma “birthday” na abokai da sauran abubuwa da basu da wai amfani a gareka amman sai ka ganshi a notification, yadda zaka yi shine a cikin “setting” din nan zaka ga “notification” sai ka shiga zai baka damar rufe notification na wurare kamar haka:- i. Facebook ii. Email iii. SMS iv. Group notification v. Abokanan ka na kusa vi. Birthday notification vii. Application notification RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Sauke Video Daga Facebook Zuwa Kan Wayarka [[Facebook]] Yadda masu amfani da Email din Yahoo ke cikin hatsarin rasa account dinsu na…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Tsayar da Samun Notification daga Facebook

[Facebook] Yadda Zakayi Posting Ga Mutanen Duniya Baki Daya a Facebook

YADDA AKE YIN POSTING GA MUTANE BAKI DAYA A FACEBOOK:- Da yawa mutane musamman farin shiga Facebook suna dauka cewa wai shi facebook duniya ce baki daya don haka duk abinda kayi kowa sai ya gani duk duniya, ba don komai ba sai don yadda yake da saurin yada abu ta yadda idan nayi maka like shike nan za’a nunawa duk abokai na don haka abun zai yi saurin yaduwa, sai dai abin ba haka yake ba domin kuwa da yawa ma suna yin posting a facebook amman ko unguwar su ma ba’a san suna yi ba, Yadda zaka yi shine a wajen da kake yin “posting” akwai wajen “privacy”…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zakayi Posting Ga Mutanen Duniya Baki Daya a Facebook

[Facebook] Yadda Zaka Sanya Hali Ko Yanayin da Kake Ciki a Facebook

YADDA AKE SANYA YANAYI KO HALIN DA KAKE CIKI A FACEBOOK:- A wajen yin postin akwai alamar “feeling or activity” a nan ne zaka samu damar idan kayi postin ka sanya yanayin da kake ciki kana cin abinci ko tafiya, karatu, farin ciki bakinciki da sauraron wani abin da sauransu. RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Zaka Sauke Video Daga Facebook Zuwa Kan Wayarka [[Facebook]] Yadda masu amfani da Email din Yahoo ke cikin hatsarin rasa account dinsu na Facebook [[Cigaba]] Yadda Zaka Goge Message din da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook [Sabon Salo] Yadda Zakayi Posting a Facebook, Instagram da Twitter a lokaci guda [Cigaba] Yadda Zaka Bude Account…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Zaka Sanya Hali Ko Yanayin da Kake Ciki a Facebook
how to create a group chat conversation on facebook

[Facebook] Yadda Ake Hira Da Sama Da Mutum Guda a Facebook

007: YADDA AKE HIRA DA MUTUM SAMA DA GUDA A FACEBOOK (group conversation):- Idan kana son tattaunawa da mutum sama da guda ta inbox yadda zaka yi shine: ka shiga cikin “messege” sai ka danna “new group” daga nan sai ka zabi abokanan da kake son hira dasu sai ka danna “done” shikenan, kuma duk wanda ka sanya daga baya aciki zai iya ganin sauran sakonnin da kuka tattauna aciki a baya, sannan zaka iya sanyawa dandalin tattaunawar suna da kuma hoto. RUBUTUKA MASU ALAKA: Yadda Ake Dora Audio A Facebook Yadda Ake Yin Live Video A Facebook Yadda Ake Daukar Hutu A Facebook [Facebook] Yadda Zaka Canja Password Dinka…

Facebook Comments

View More [Facebook] Yadda Ake Hira Da Sama Da Mutum Guda a Facebook

[Facebook] Me Yake Faruwa Idan Na Turawa Wani Sako A Facebook?

ME YAKE FARUWA IDAN KA TURAWA WANI SAKO TA FACEBOOK? Idan ka turawa mutum sako ta facebook kai tsaye zai je “inbox” din sa (akwatin sako) idan kuma yana amfani da “messenger” shima kai tsaye zai je cikin ta yadda yana bude “data” zai ga wannan sakon ya shigo idan kuma a bude take zai ga sakon nan take. ME YASA WANI LOKACIN IDAN NAYIWA WANI REPLY A SAKON SHI SAI ACE BANDA DAMAR MAYAR MASA DA SAKO KAMAR HAKA “You can’t reply to this conversation,” Idan kaga facebook sun saka maka haka to mai wannan account din ya rufe shi ko kuma ya goge account din, ko kuma yayi…

Facebook Comments

View More [Facebook] Me Yake Faruwa Idan Na Turawa Wani Sako A Facebook?
Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!