Connect with us

My Articles

***TATSUNIYAR FACEBOOK***

Published

on

TATSUNIYAR FACEBOOK

A yau masu amfani da shafukan sadarwa na #facebook mun tashi wani sabon labari wanda akace daga shugaban kamfanin facebook din yake wai yace ka rubuta “BFF” zaka ga yayi kala ta nan ne zaka gane account dinka yana cikin kariya ko akasin haka.

Naga ‘yan uwa da dama na ta ziryar yin hakan sannan suna turawa yan uwansu.

Sai dai tambayar da jama’a keyi shine shin idan naka baiyi kala din ba wane mataki zaka dauka??

ME NAKE SO NACE??

To ‘yan uwa gaskiya wannan batun ba gaskiya bane, ba kuma daga mahukuntan facebook din yake ba.

BFF yana da ma’ana a shafukan sadarwa inma a facebook WhatsApp ko twitter, Instagram da sauransu, ana amfani da ita a wadannan shafukan domin nuna abokantaka ta kud da kud abokantaka ta kusa.

Ma’anarsa shine: Best Friend Forever a yaren ‘yan zamani na yanzu muna iya cewa (Ana Mugun Tare).

‘Yan uwa sai a kula, a kuma guje yada irin wadannan abubuwa.

Dan uwanku #BasheerSharfadi daga sharfadi.com
20, March, 2018.

Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

Continue Reading
1 Comment

1 Comment

 1. Aliyu Miko

  March 30, 2018 at 5:55 am

  GASAR ANA YI MUNA JIN DADI 001

  Jerin rubutuka ne da a yanzu muka tsaya a rubutu na 15 wanda sharfadi.com ta kawo muku akan batutuwan da suka shafi shafukan sadarwa, to a yanzu dai ga dama ta samu ga wadanda suka amfana da wannan rubutukan.

  Batutuwa 12 daga cikin 15 ake so kayi bayanin guda biyar (5) daga ciki.
  Mutum na farko da ya fara amsawa yana da katin waya N 500 mutum na biyu kuma yana da katin waya N 200 amman guda uku kacal zai dauka.

  Ka’ida:

  1. Duk lambar da ka dauka zaka amsa to ka fara rubuta lambar a farko.
  2. Ayi rubutu a nutse wanda mutane zasu fuskanta.
  3. Ba dole ne sai abinda na kawo zaka kawo ba inma da kari muna bukata.
  4. Ka bada sakin layi idan zaka tafi tambaya ta gaba.
  5. Za’a duba amsoshin wadanda suka amsa a shafin facebook ne kawai mai adreshi kamar haka:

  http://www.facebook.com/journalistsharfadi (Basheer Journalist Sharfadi)

  Ga Batutuwan nan a kasa:

  1. Yadda Ake Shiga Group Din WhatsApp ta link.
  2. Yadda Zaka Kare Facebook dinka daga Blocking ko Hacking.
  3. Yadda zaka dakatar da downloading din hotuna kai tsaye zuwa wayarka a WhatsApp
  4. Yadda zaka dakatar da ganin hotunan batsa a facebook dinka.
  5. Yadda zaka canja sunanka na facebook
  6. Yadda ake bude email
  7. Cututtuka 10 na facebook da kuma maganinsu.
  8. Mas’aloli guda 11 da suka shafi tura sako a facebook
  9. Yadda ake hada facebook da twitter
  10. Yadda ake tura sako ga mutum sama da guda a daya a lokaci guda ta WhatsApp
  11. Yadda ake kwafar rubutu
  12. Menene Hashtag da yadda ake yinsa.

  Allah ya baiwa mai rabo sa’a.

  #BasheerSharfadi Sharfadi.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Saurari Shirin Daga Shafukan Sadarwa

Shirin dake tattauna batutuwan da suka shafi shafukan internet da kuma rahotonni daga makarantunmu.

31-10-2019

14-09-2019

07-09-2019

31-08-2019

24-08-2019

10-08-2019

03-08-2019

26-07-2019

For Registering Domain Names, I trust DomainKing.NG

Subscribe To Our Youtube Channel

Subscribe To Khalyperh The Voice Channel

Subscribe To AU Studio On Youtube

Litattafai Cikin PDF

 1. Takardar Sanin Makama Ga Daliban Da Zasu Zana Jamb 2018 Download Now
 2. Mu Koyi Computer A Saukake Download Now
 3. Duniyar Facebook A Yau Download Now
 4. Yadda zaka fara neman kudi Online ta NNU Download Now
March 2018
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  

ADS

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!