Yin Aiki Damu

Sharfadi.com na bada damar yin aiki da ita wajen cimma manufofinta amman tare da bin sharudan aiki damu.

 

Aiki damu zai baiwa mutum damar kasancewa jami’inmu wanda ke da damar wakiltarmu, a ayyukanmu.

 

Aiki damu na baiwa mutum kwarewa a yanar gizo, kofa a bude take ga mai bukatar yin aiki damu sai ya tuntubemu ta hanyoyin da ake tuntubarmu.

Facebook Comments
Domin cigaba da samun sababbin rubutukanmu kayi subscribing din mu da Email dinka Shiga nan kayi like din shafinmu ta Facebook Shiga nan kayi following dinmu ta Instagram Shiga nan kayi following dinmu ta Twitter Shiga nan kayi subscribing dinmu ta YouTube

Facebook Comments

8 Replies to “Yin Aiki Damu”

  1. Alhamdulillahi,Naji Matukar Dadin Wannan Platform Din Kuma Hakika Ina Da Muradin Kasancewar Ina Ina Daya Daga Cikin Wadanda Suke Cikinsa Domin Temakawa Juna Wajen Aiwatar Da Abubuwa Masu Mahimmanci DA Wannan Gungiyar Take Allah Ya Kara Jagoranci.

  2. SALAMUN ALAIKUM OGA BASHEER, NI YAU NA GANKA A AREWA 24 KUMA NA NEMA A INTERNET, A GASKIYA NA JI DADIN SHAFINKU SOSAI, IN DA HALI ZAN IYA AIKI DAKU? KUMA TA YA YA ZAN YI AIKI DAKU? NA GODE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
error: Content is protected !!